Music | Video


Arewa 24 dadin kowa Videos


.mp4 .3gp Arewa 24 dadin kowa videos downloads


Download Arewa 24 dadin kowa videos - youtube, Arewa 24 dadin kowa Video Songs, download Arewa 24 dadin kowa Video, waptrick Arewa 24 dadin kowa full 2016

Arewa 24 dadin kowa mobile download

, Arewa 24 dadin kowa video, 3gp Arewa 24 dadin kowa video Download


Share This TO Your friends
Facebook | WhatsApp | Tweet | Google+
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 41Dadin Kowa Sabon Salo Episode 41
Duration: 50:53
A lokacin da Nazir ke farin cikin dawowar Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya Yay ... 2018-02-15 18:58:08
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 40Dadin Kowa Sabon Salo Episode 40
Duration: 49:5
Kamaye ya shiga cikin tashin hankali, bayan da masu garkuwa da mutane suka bukaci ya bayar da Naira Miliyan daya a cikin awoyi uku, idan har yana so a saki yarsa Zaliha sukayi garkuwa da it ... 2018-02-08 16:14:26
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 38Dadin Kowa Sabon Salo Episode 38
Duration: 47:19
Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ai sa a gab aba SALLAU ya fada cikin rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare sh ... 2018-01-25 16:40:36
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 39Dadin Kowa Sabon Salo Episode 39
Duration: 45:47
Dadin Kowa mai dauke da chakwakiya iri-iri Wane laifi Malam Nata ala ya aikata ake nemanshi a ofishin yan sanda? Delu Chogal ta kai Malam Kabiru gaban alkali Yaya zata kare tsakaninsu? ... 2018-02-01 16:21:59
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37
Duration: 48:13
Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa? A biyo ... 2018-01-18 16:00:36
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35
Duration: 45:5
Tirkashi! Mai hali dai baya taba fasa halinsa Saukowar Malam Kabiru garin Dadin Kowa ya koma san arsa ta bara, daga nan kuma ya bazama cikin gari neman matarsa Delu Chogal Wai shin ya ... 2018-01-04 18:20:39
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 33Dadin Kowa Sabon Salo Episode 33
Duration: 41:8
A karo na farko Sa adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa har kasa ta baiwa Bintu hakurin laifin da tayi mat ... 2017-12-21 17:26:28
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31
Duration: 43:53
Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja, bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu bata da ciki,bayan daya kwashe tsawon watanni goma yana yi mata hidima Sai dai kuma duk ... 2017-12-07 16:03:39
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36
Duration: 50:3
Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa Sai dai dawowarsa keda wuya wata sabuwa ta baiyana, inda ya fara barazanar si ... 2018-01-11 17:16:41
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 34Dadin Kowa Sabon Salo Episode 34
Duration: 41:12
Ana wata ga wata Badaru ya dawo garin Dadin Kowa Yaya zata kasance tsakaninshi da mahaifinshi Malam Musa? Yaya zata kasance tsakaninshi da Hansatu? Sai a biyomu asha k ... 2017-12-28 16:00:33
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 24Dadin Kowa Sabon Salo Episode 24
Duration: 46:16
Gwarama ta sarke a gidan Malam Musa tsohon Soja, bayan Baraka ta dafa wani farfesun kayan cikin da Malam Musa ya aikowa Hansatu a boye cikin sirri ba tare da sanin Baraka ba Sai dai anyi kusku ... 2017-10-19 16:13:10
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 25Dadin Kowa Sabon Salo Episode 25
Duration: 39:49
Ga duk alamu Kyauta Dillaliya ta yi nasara akan Sa adatu har ana shirin yi mata passport na tafiya kasar waje Ayuba ya karib albashinsa ya ci gaba da yi wa bazawararsa hi ... 2017-10-27 09:45:59
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 27Dadin Kowa Sabon Salo Episode 27
Duration: 39:23
Sa adatu ta zo da wata sabuwa a wannan karon, ko ya zata kwashe? IB na cikin damuwa, don matsalolin da suka bujuro masa, ga kuma ya fara kokarin hada kan samari Ko ya karshen wannan ha ... 2017-11-10 08:41:30
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 30Dadin Kowa Sabon Salo Episode 30
Duration: 41:11
Ana wata ga wata, Malam Musa ya tisa Hansatu zuwa asiti don tabbatar da juna biyun da take dauke dashi Shi kuma Ayuba maigadi, ya karbi kudin adashi Ina zai kai su? Sai a biyo mu a sha k ... 2017-11-30 16:04:43
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26
Duration: 49:41
... 2017-11-03 09:28:21
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 32Dadin Kowa Sabon Salo Episode 32
Duration: 40:43
Sa adatu ta maye gurmin Gimbiya a gidansu I B Shin yaya zaman nasu zai kasance tsakaninta da Bintu? Soyayya tsakanin Nasir da Stephanie yayi karfi, shin Madam Gloria zata amince da h ... 2017-12-14 17:18:47
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 20Dadin Kowa Sabon Salo Episode 20
Duration: 43:14
Bayan I B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin ransa, Alhaji Buba ma ya fara nuna mata sha awarsa Hakan ya sanyata cikin tsaka mai wuya Ita kuma Bintu hankalinta ya tashi, lokacinda ta fahim ... 2017-09-21 16:12:50
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 22Dadin Kowa Sabon Salo Episode 22
Duration: 45:3
Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ragon suna ya tirke abinda ya tunzura Baraka ... 2017-10-05 16:02:18
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 29Dadin Kowa Sabon Salo Episode 29
Duration: 42:58
Shin me zai biyo bayan harin bom din da ya rutsa ALAWIYYA da kuma WIZY? Garin neman gira an rasa ido! GAYE ya burma DAN ASABE inda ya saka shi yayi abinda ya dame shi A duk abin nan da a ... 2017-11-23 17:41:47
Download
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 23Dadin Kowa Sabon Salo Episode 23
Duration: 40:33
Sa adatu ta soma kokarin saka zare da yar uwarta Gimbiya, bayan da tayi yunkurin hanata mu amala da Kyauta Dillaliya Gimbiya bata gama shawo kan Sa adatu sai ga wata sabuwa ta afku, in ... 2017-10-12 16:09:27
Download
Next»
THETUBE.COM © 2018.

chero Plus Plus